hidden.co.in
Search

Download Bbc Hausa videos

Nigeria ta hana sayar da man fetur daga kilomita 20 da iyakokin kasar

r***Hukumomi a Nigeria sun haramta sayar da man fetur daga kilomita 20 kusa da iyakokin kasar. ***Shugaban Burkina Faso ya yi kira ga 'yan kasar da su ...


'Yan ci-ranin da ke kokarin shiga Turai daga Libiya na cigaba hallaka a Teku

Daruruwan 'yan ci-ranin da ke kokarin shiga Turai daga Libiya na cigaba hallaka a Teku. ***Tsohon Shugaban Bolivia, Evo Morales, ya nemi mafaka a Mexico ...


****** - BBC News Hausa

Wani binciken sashen Larabci na BBC ya gano yadda kamfanin Google da Apple ke taimaka wa wata haramtacciyar kasuwar cinikin bayi ta Internet a matsayin ...


Cikakkiyar hirar BBC Hausa tare da Kamaye da Adama

BBC Hausa YouTube: Sada zumunci da saka bidiyon da suka shafi rayuwarku. Tunatarwa: Ban da zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. Tambari da Sunan ...


'Har yanzu kungiyar IS na nan', inji kawayen Amurka

Kawayen Amurka sun yi gargadin cewar har yanzu kungiyar IS na nan bayan an kashe jagoranta Abu Bakr al-Baghdadi ***Wasu kungiyoyin kare hakkin ...


An samu allurar riga kafin Ebola

Hukumar lafiya ta duniya ta amince da rigakafin farko na cutar Ebola. ***Majalisar wakilan Amirka ta soma sauraron bahasi a bainar jama'a, a karon farko, kan ...


Mutane fiye da 70 sun mutu a gobarar jirgin kasa a Pakistan

Mutane fiye da 70 sun hallaka a gobarar da ta tashi a jirgin kasa a Pakistan. ***Wani kauye a Afirka ta Kudu ya shafe shekaru biyar rabonsa da ruwan sama.


Kungiyar IS ta yi ikirarin kashe sojojin Najeriya 22 a Jihar Borno

Kungiyar IS ta yi ikirarin kashe sojojin Najeriya 22 a wata fafatawa tsakanin bangarorin biyu a jahar Borno. ***Kotun ICC ta yanke wa tsohon madugun tawayen ...


Labaran Talabijin na 18/09/17

Yayin da dubban Musulmin Rohingya ke cigaba da tserewa daga Myanmar zuwa Bangladesh, hukumomin Bangladesh din sun takaita kai-kawonsu.


Labaran Talabijin na 10/07/18

An yi ta murna da farinciki, yayin da aka ceto yaran nan goma sha biyu, da kociyansu, daga kogon dutse a kasar Thailand. A Najeriya kuma za mu ji halin da ...


'Yan gudun hijira na tsoron komawa gida a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya

Dubban 'yan gudun hijira a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya na fargabar komawa gidajensu. ***A karon farko a nahiyar Afirka wani kamfani a Najeriya na kokarin ...


Labaran BBC Hausa 14/06/2019: Amurka ta zargi Iran da harin Jiragen ruwa

Amirka ta fitar da bidiyo da ta ce ya nuna Iran ce ta hari jiragen daukar mai a tekun Oman. ***Hukumar lafiya ta duniya ta ce annobar Ebola a gabashin Kongo, ...


Labaran BBC Hausa 07/10/19: Binciken BBC kan lalata da dalibai mata a jami'a don samun maki

BBC ta yi wani bincike kan lalata da dalibai mata a daya daga cikin jami'oi mafiya kasaita a yammacin Afrika. ***Sojojin Amurka sun fara janyewa daga inda ...


Binciken BBC ya gano shaidun laifukan yaki a Libya

Binciken BBC ya gano shaidu na laifufukan yakin da ake zargi an tafka a Libya, wadanda aka yi ta yadawa a shafukan sada zumunta. ****Ana cigaba da tashi ...


Rundunar sojan Najeriya za ta binciki wani vidiyon zargin sojojinta

Rundunar sojan Najeriya zata yi bincike kan wani vidiyo da ke zargin sojojinta da kisan kai. ***'Yan Afirka ta Kudu na cigaba da murnar lashe kofin duniya na ...


Recent Searches


Tags: Free HD bbc hausa Mp4 Videos, bbc hausa Songs, Video Clips bbc hausa Download, bbc hausa Video Songs, Movies, Trailer, Free bbc hausa Video Download youtube videos 3gp, mp4, flv, webm, avi and mp3 Search and Download youtube videos 3gp, mp4, flv, webm, avi and mp3 for free. MP4 360p, FLV 240p, 3GP 240p, 3GP 144P dailymotion, videos, 3gp, mp4, webm, flv, avi, mkv, mp3, free, mobile, download 3gp, download mp4, download mp3, youtube downloader, youtube direct download,vimeo download, online video download, mobile phone, android, java, tab, 1080p